1 Chronicles 10:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bai kuwa nemi nufin Ubangiji ba. Saboda haka Ubangiji ya kashe shi, ya miฦa mulkin ga Dawuda ษan Yesse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูููููููฐู
ู ุดูููุฑูุง ุฏูุบู ููููููููฐูู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููููููฐูู ููููุดูููฐุดูุ ููููู
ู ุซูููุฌู ู
ููููู ุฏูุบู ุญููููููุณู ุฐูููุง ุญูููููู ุฏูุงููุฏู ุทููู ููููฐุณููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma bai nemi Ubangiji ba. Domin haka Ubangiji ya kashe shi, ya ษauki sarautar, ya ba Dawuda ษan Yesse.