1 Chronicles 11:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da shi, shi ne Eleyazar ɗan Dodo mutumin Aho, ɗaya daga cikin jarumawa uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا بِيٜىٰ دَشِ ثِكِنْ سُواْجُواْجِ عُكُنَّنْ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ، شِينٜىٰ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ طَنْ دُواْدُواْ دَغَ دَنْ‌غِنْ أَهُواْهِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na biye da shi shi ne Ele'azara ɗan Dodo, Ba'ahohiye, wanda yake ɗaya daga cikin manyan jarumawan nan uku.