1 Chronicles 11:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana tare da Dawuda a Fas Dammim saโad da Filistiyawa suka taru can don yaฦi. A wani wuri inda akwai gona cike da shaโir, sojoji suka gudu daga Filistiyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูููฐููููฐููุธูุฑู ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ุฏูุงููุฏู ุงูู ฺขูุณู ุฏูู
ููู
ู ูููุงูููุซููู ุฏู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุณููู ุชูุงุฑู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงูุ ุงูููููู ฺขูููููู ุบููุงููู ุซูููููฐ ุฏู ุญฺูููู ุจูููููฐุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุบูุฏู ุฏูุบู ฺขูููุณูุชูููุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana tare da Dawuda a Efes-dammin sa'ad da Filistiyawa suka taru wuri ษaya don su yi yaฦi. Akwai wata gonar sha'ir a wurin, sai jama'a suka gudu daga gaban Filistiyawa.