1 Chronicles 11:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shi da Dawuda suka shiga gonar sha’ir ɗin, suka tsaya ciki don su tsare ta. Suka ragargaza Filistiyawa, Ubangiji kuma ya kawo babban nasara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَيْ عُكُنَّنْ سُكَ ڟَيَ دَ ڧَرْڢِے أَڟَكِيَرْ ڢِيلِنْ غُواْنَرْ، سُكَ ڟَرٜىٰ غُواْنَرْ، سُكَ كُمَ كَشٜىٰ ڢِلِسْتِيَاوَنْ؞ يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَكُٻُتَرْ دَسُو دَ بَبَّرْ نَصَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shi da Dawuda suka shiga gonar sha'ir ɗin, suka tsaya ciki don su tsare ta. Suka ragargaza Filistiyawa, Ubangiji kuwa ya cece su, ya ba su babbar nasara.