1 Chronicles 11:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ji marmarin ruwan sha sai ya ce, “Kash, a ce wani zai sami mini ruwan sha daga rijiya kusa da ƙofar Betlehem mana!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَجِ مَرْمَرِنْ غِدَا سَيْيَثٜىٰ «كَيْ! دَوَنِ ذَيْبَانِ ضُوَ إِنْشَا دَغَ رِجِيَرْ دَتَكٜىٰ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ بَيْتَلَحْمِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya yi marmarin gida, ya ce, “Dā ma wani ya kawo mini ruwa daga rijiyar da take a ƙofar Baitalami in sha!”