1 Chronicles 11:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ukun suka kutsa kai cikin sansanin Filistiyawa, suka ja ruwa daga rijiyar da take kusa da ฦofar Betlehem suka ษauko shi suka kawo wa Dawuda. Amma ya ฦi yฤ sha; a maimako, sai ya zubar da shi a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุทูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุนูููููููู ู
ฺูขููู ุนููู ููุงฺงู ุณููู ุฑฺููุง ฺูููููุฑู ุณูููุณููููู ููุงฺงููู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุณููู ุทูุจู ุถููู ุฏูุบู ุฑูุฌูููุฑู ุจูููุชูููุญูู
ู ููุฏูู ุชูููููฐ ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑูุ ุณููู ูููฐููุงู ูู ุฏูุงููุฏูุ ุนูู
ููุง ฺููงู ุดููู ุถูููุ ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญููู ุณููู ููุฌููููููฐุดู ุนฺูงูุณูุงุ ููุฏูุงูู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai uku ษin suka kutsa kai, suka shiga sansanin Filistiyawa, suka ษebo ruwa daga rijiyar da take a ฦofar Baitalami, suka ษauka, suka kawo wa Dawuda, Dawuda kuwa bai sha ba, amma ya kwarara ruwan a ฦasa domin sadaka ga Ubangiji.