1 Chronicles 11:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โ€œAllah yฤƒ sawwaฦ™e in yi haka, ya kamata in sha jinin waษ—annan mutanen da suka yi kasai da rayukansu?โ€ Domin sun yi kasai da rayukansu don su dawo da shi, Dawuda bai sha shi ba. Irin abubuwan da jarumawa ukun nan suka yi ke nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุณูŽูˆู‘ูŽฺงูœู‰ูฐ ุงู•ูู†ู’ุดูŽุง ุฏูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุถููˆูŽุž ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ู…ูู†ู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฌูู†ูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุดูŽุงุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ุฑูŽู†ู’ุณู ุณููƒูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุถููˆู‹ู†ูŽู†ู’ุžยป ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ูŠูŽฺงู ุดูŽู†ู’ ุถููˆู‹ุž ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุนููŠูŽ ูŠูŽุงฺงู ู†ูŽู†ู’ ุนููƒู ุณููƒูŽูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce, โ€œAllah ya sawwaฦ™e mini da zan yi wannan abu a gabansa, da zan sha jinin waษ—annan da suka sadaukar da rayukansu, gama sai da suka yi kasai da ransu, sa'an nan suka ษ—ebo ruwan.โ€ Saboda haka bai sha ruwan ba. Manyan jarumawan nan uku ne suka aikata waษ—annan abubuwa.