1 Chronicles 11:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ninka girmama shi bisa Ukun, sai ya zama shugaba, ko da yake ba a haɗa shi a cikinsu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ يَڢِ سُنَ ثِكِنْ «تَلَتِنَّنْ» حَرْ مَا يَذَمَ شُوغَبَنْسُ، عَمَّا بَيْكَيْ «عُكُنَّنْ» بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Cikin jarumawa talatin ɗin, shi ya shahara har ya zama shugabansu. Amma duk da haka bai kai ga jarumawan nan uku ba.