1 Chronicles 11:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Benahiya ษan Yehohiyada shi ma wani barden yaฦi ne daga Kabzeyel, wanda ya yi manyan abubuwa. Ya bugi gwanayen Mowab biyu. Ya kuma gangara zuwa cikin rami a ranar da aka yi dusar ฦanฦara ya kashe zaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููฐูููู ุทููู ููููฐูููุงูููุฏู ู
ูุชูู
ู ููููฐ ู
ููู ุนููู ููุงฺงู ุฏูุบู ููุจูุธูููฐููููฐููุ ูููู ุงููุจูุจููู ู
ูุงุณู ุบูุฑูู
ูุ ูููููููุดูููฐ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ู
ููุงูููุจู ุจููู ู
ูุงุณู ุนููู ููุงฺงู ุณููุงูุณูููุ ููุชูุฑูุงูู ุงูู ูููุงูููุซููู ุณููููููู ฺงฺูููงูุฑูุ ููุณููููู ุซููููู ูููู ุฑูุงู
ู ููููุดูููฐ ุฐูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Benaiya ษan Yehoyada, ษan wani jarumi ne daga Kabzeyel, ya yi manyan ayyuka, ya kashe jarumawa biyu na Mowabawa. Sai ya gangara ya kashe zaki a cikin rami a ranar da ake yin dusar ฦanฦara.