1 Chronicles 11:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma kashe wani mutumin Masar mai tsayi ƙafa bakwai da rabi. Ko da yake mutumin Masar yana da māshi kamar sandan masaƙa a hannunsa, Benahiya ya yaƙe shi da kulki. Ya ƙwace māshin daga hannun mutumin Masar ya kuma kashe shi da māshin nan nasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ كَشٜىٰ وَنِ مُتُمِنْ مَصَرْ وَنْدَ ڟَوُانْسَ يَكَيْ كَڢَ بَݣَويْ دَ رَبِے؞ كُواْدَيَكٜىٰ مُتُمِنْ يَنَ رِڧٜىٰ دَ ڧَتُوانْ مَاشِ كَمَرْ تَٻَرْيَ، بٜىٰنَيَ يَڢَاطَ مَسَ دَ سَنْدَا يَكَرْٻِ مَاشِنْ مُتُمِنْ يَكَشٜىٰشِ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma ya kashe wani dogon Bamasare mai tsayi kamu biyar. Bamasaren yana da māshi mai kama da dirkar masaƙa a hannunsa, amma sai ya gangaro wurinsa da kulki a hannu, ya ƙwace māshin daga hannun Bamasaren, ya kashe shi da shi.