1 Chronicles 11:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Irin abubuwan da Benahiya ɗan Yehohiyada ya yi ke nan; shi ma sananne ne kamar waɗannan jarumawa uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ مَنْيَنْ أَيُّكَنْ دَ بٜىٰنَيَ يَيِ وَطَنْدَ سُكَسَا يَيِسُونَ كَمَرْ «عُكُنَّنْ»؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan abubuwa Benaiya ɗan Yehoyada ya yi su, ya kuwa yi suna kamar manyan jarumawan nan uku.