1 Chronicles 11:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, โDuk wanda ya jagoranci yaฦi a kan Yebusiyawa zai zama babban shugaban mayaฦa.โ Yowab ษan Zeruhiya ya fara haurawa, ta haka ya zama shugaba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ุซูููฐ ยซุฏููู ููููุฏู ุฐููู ฺขูุงุฑู ูููููุดูููฐ ููููฐุจูุณูููุงููุงุ ุดููููููฐ ุฐููู ุฐูู
ู ุดููุบูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุบูุจูุงุทูููุยป ุณููู ูููุงูููุจู ุทููู ู
ูุซูููฐููููู ู
ููู ุณูููู ุธูููฐุฑููููู ฺููขูุงุฑูุ ุนููู ููู
ู ููุทูุดู ุดููุบูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya ce, โDuk wanda ya ci Yebusiyawa da fari shi ne zai zama babban shugaban sojoji.โ Yowab ษan Zeruya ne ya fara tafiya, domin wannan aka maishe shi shugaba.