1 Chronicles 11:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda kuwa ya ƙara ƙarfi, domin Ubangiji Maɗaukaki yana tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ كُوَ يَيِ تَڧَارَ ڧَرْڢِے غَمَا يَهْوٜىٰهْ مَيْ إِيكُواْ دُكَ يَنَ تَرٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya yi ta ƙasaita gaba gaba saboda Ubangiji Mai Runduna yana tare da shi.