1 Chronicles 12:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan mutanen Gad shugabannin mayaƙa ne; ƙarami a cikinsu zai iya ƙara da mutum ɗari, kuma babba a cikin zai iya ƙara da dubu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰنْ غَدْ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِ نٜىٰ؞ ڧَرْڢِنْ ڧَرَمِنْسُ يَكَيْ ڧَرْڢِنْ سُواْجُواْجِ طَرِے، كُمَ ڧَرْڢِنْ بَبَّنْسُ يَكَيْ ڧَرْڢِنْ سُواْجُواْجِ دُبُو طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan daga kabilar Gad shugabannin sojoji ne, waɗansu na mutum dubu, sauransu kuma ƙananan shugabanni ne waɗanda suke shugabancin sojoji ɗari.