1 Chronicles 12:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su ne suka haye Urdun a wata na farko sa’ad da kogin ya yi ambaliya, suka kuma kori duk mai rai a kwarin, na wajen gabas da na wajen yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُونٜىٰ سُكَ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ لُواْكَثِنْدَ يَثِكَ حَرْ يَيِ أَمْبَلِيَ؞ سُكَ ڧٜىٰتَرٜىٰشِ سُكُواْرِ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ذَمَ عَݣُورُرُوَ نَوَجٜىٰنْ غَبَسْ دَ يَمَّ دَ كُواْغِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne waɗanda suka haye Urdun a watan fari na shekara, sa'ad da Kogin Urdun ɗin ya yi ambaliya. Suka kori waɗanda suke zaune a kwaruruka, na wajen gabas da yamma da kogin.