1 Chronicles 12:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ruhu ya sauko a kan Amasai, shugaban Talatin nan, sai ya ce, โMu naka ne, ya Dawuda! Muna tare da kai, ya ษan Yesse! Nasara, nasara gare ka, nasara kuma ga waษanda suke taimakonka. Gama Allahnka zai taimake ka.โ Saboda haka Dawuda ya karษe su ya kuma mai da su shugabannin ฦungiyoyin maharansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฑููุญู ุงูููููู ูููู ุฅูููููุงู ุนููููู ุงููู
ูุณูููุ ุดููุบูุจููู ยซุชูููุชููููููยปุ ุณูููููุซูููฐุ ยซููุง ุฏูุงููุฏูุ ู
ูู ููุงูู ููููฐุ ุทููู ููููฐุณููููฐ ู
ููู ุชูุฑูููฐุฏููููู! ุณูููู
ู ุฏู ููุตูุฑูุง ุณููู ุชูุฑูููฐุฏููููู ุณูููู
ู ููู
ู ุบู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุชูููู
ููููุงููููุ ุบูู
ูุง ุงูููููู ูููู ูููู ุชูููู
ููููุงููููุยป ุณููู ุฏูุงููุฏู ููููุฑููปูููฐุณู ููุณูุง ุณููู ุฐูู
ู ุดููุบูุจูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruhun Allah kuwa ya sauko a kan Amasa wanda daga baya ya zama shugaban talatin ษin, sai ya ce, โMuna tare da kai, ya Dawuda ษan Yesse! Allah ya ba ka nasara tare da waษanda suke tare da kai! Allah yana wajenka!โ Sa'an nan Dawuda ya marabce su, ya maishe su shugabanni a sojojinsa.