1 Chronicles 12:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษansu mutanen Manasse suka haษa kai da Dawuda saโad da ya tafi tare da Filistiyawa don yฤ yaฦi Shawulu (Shi da mutanensa ba su taimaki Filistiyawa ba domin bayan shawarwari, shugabanninsu suka salame shi. Sun ce, โZa mu biya da kawunanmu in ya koma ga maigidansa Shawulu.โ)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููุณู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑู ู
ูููุณููููฐ ุณููู ูููุงูู
ู ููุฑููู ุฏูุงููุฏู ุณูุนูุฏูู ุฏูุงููุฏู ฺููขูุชู ุชูุฑูููฐุฏู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุฏููุงูู
ููู ุณููู ููุงฺงู ุฏู ุทูุงูููุชูุ ุนูู
ููุง ุฏูุงููุฏู ุจููู ุชูููู
ููู ฺขูููุณูุชูููุงูููู ุนูููุงฺงู ุจูุ ุบูู
ูุง ุณููู ุณูุงุดู ูููููุงูู
ู ุบูู
ูุง ุณููููู ุชูููุงูู ุณูููุซูููฐ ยซุนูุจูุงูููู ุฑูุงููููููู
ู ููููฐ ุนูุฏููู ู
ูููุจูุฑู ุฏูุงููุฏู ูููู ููุงฺงู ุฏูู
ููุ ุณูุจููุงูุฏู ุฐููู ุนููู ูููุงูู
ู ุบูููฐฺขูููฐูู ุทูุงูููุชู ุณูููุงฺงูููฐู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษansu sojoji daga Manassa, suka tafi wurin Dawuda sa'ad da yake fita tare da Filistiyawa don su yi yaฦi da Saul. Amma Dawuda bai tafi tare da su ba, domin sarakunan Filistiyawa sun yi shawara, suka sallame shi, don kada ya juya musu gindin baka, ya nemi sulhu a wurin shugabansu Saul, da kawunansu.