1 Chronicles 12:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka taimaki Dawuda a kan ฦungiyoyin hari, gama dukansu jarumawa ne sosai, kuma su shugabanni ne a cikin mayaฦansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุชูููู
ููู ุฏูุงููุฏู ูููููุงูุฑู ฺงูููโุบููููุงููู ู
ูุงุณู ูููฐููุงููู ู
ูุชูููููฐ ููุฑูุ ุบูู
ูุง ุฏูููููุณู ฺ ููููููููฐูู ููุงฺงู ููููฐ ุณููุงูุณูููุ ุณููููููฐ ููู
ู ุณููู ุฐูู
ู ุดููุบูุจูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuwa taimaki Dawuda sa'ad da mahara take tasar masa, gama dukansu jarumawa ne sosai, su kuma shugabannin sojoji ne.