1 Chronicles 12:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace rana mutane suka riƙa zuwa don su taimaki Dawuda, sai da ya kasance da runduna mai girma, kamar mayaƙan Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ رَانَ مُتَنٜىٰ سُكَيِ تَڧَارُوَ دُواْمِنْ تَيْمَكُوانْ دَاوُدَ، حَرْ ڧُنْغِيَرْ سُواْجُواْجِنْسَ تَثِكَ دَ سُواْجُواْجِ دَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace rana mutane suna ta zuwa wurin Dawuda don su taimake shi, har suka zama babbar runduna.