1 Chronicles 12:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da Zadok, matashi jarumi sosai, tare da shugabanni su 22 daga iyalinsa;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ููููุทู ุฏู ุธูุฏููุงููุ ูููู ุณูููุฑููู ู
ููู ุนููู ููุงฺงูุ ุชูุฑูููฐุฏู ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุนูุดูุฑููู ุฏู ุจููู ุฏูุบู ุฏูููโุบูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na dangin Zadok wanda yake jarumi, saurayi, akwai shugabannin sojoji ashirin da biyu.