1 Chronicles 12:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ahiyezer babbansu da Yowash ’ya’yan Shema’a maza daga Gibeya; Yeziyel da Felet ’ya’yan Azmawet; Beraka, Yehu daga Anatot,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنِّنْسُ سُونٜىٰ أَهِيٜىٰظٜىٰرْ دَ يُواْوَشْ یَیَ مَظَا نَ شٜىٰمَعَ مُتُمِنْ غِبٜىٰيَ؞ غَا سُونَيٜىٰنْ سَوْرَنْ سُواْجُواْجِنْ؞ يٜىٰظِيٜىٰلْ دَ ڢٜىٰلٜىٰتْ یَیَ مَظَا نَ أَظْمَوٜىٰتْ، دَ بٜىٰرَكَ دَ يٜىٰهُو دَغَ أَنَتُواتْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne shugabannin sojoji, Ahiyezer, da Yowash, 'ya'yan Shemaiya, maza, daga Gibeya Yeziyel, da Felet, 'ya'yan Azmawet, maza Beraka, da Yehu daga Anatot Ismaya daga Gibeyon babban jarumi ne a cikin jarumawan nan talatin, yana daga cikin shugabannin jarumawa talatin ɗin Irmiya, da Yahaziyel Yohenan, da Yozabad daga Gedera Eluzai, da Yerimot, da Be'aliya Shemariya, da Shefatiya daga Harif Elkana, da Isshiya, da Azarel Yowezer, da Yashobeyam daga iyalin Kora Yowela, da Zabadiya 'ya'ya maza na Yeroham na Gedor