1 Chronicles 12:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma daga gabashin Urdun, mutanen Ruben, Gad da kuma rabin kabilar Manasse, masu kayan yaƙi iri-iri, su 120,000.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ دَ تَ غَدْ دَ رَبِنْ ذُرِيَرْ مَنَسّٜىٰ، سُنَدَ مُتَنٜىٰ مَاسُ رِڧٜىٰ دَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ كَايَنْ يَاڧِ دُبُو طَرِے دَ عَشِرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kabilan gabashin Urdun, wato kabilar Ra'ubainu, da Gad, da rabin kabilar Manassa, su dubu ɗari da dubu ashirin ne (120,000), suna da kowane irin kayan yaƙi.