1 Chronicles 13:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai fushin Ubangiji ya ƙuna a kan Uzza, ya kuma buge shi domin ya sa hannunsa a kan akwatin alkawarin. Sai ya mutu a can a gaban Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ دَنَنْ سَيْ ڢُشِنْ يَهْوٜىٰهْ يَكُنَّ عَكَنْ عُظَّ، يَهْوٜىٰهْ يَا بُغٜىٰشِ يَمُتُ أَوُرِنْ أَغَبَنْ عَݣُوتِنْدَ يَذَمَ عَلَمَرْ كَسَنْثٜىٰوَرْ يَهْوٜىٰهْ ، سَبُواْدَ يَمِيڧَ حَنُّنْسَ يَتَٻَ عَݣُوتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya husata da Uzza, ya buge shi, ya mutu nan take a gaban Allah, saboda ya miƙa hannunsa ya kama akwatin alkawari.