1 Chronicles 13:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ran Dawuda ya ɓace domin Ubangiji ya husata a kan Uzza, kuma har wa yau ana ce da wannan wuri Ferez Uzza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ كُوَ يَا يِڢُشِے سَبُواْدَ يَهْوٜىٰهْ يَا حُكُنْتَ عُظَّ؞ عَكَ بَا وَنَّنْ وُرِنْ سُونَ ڢٜىٰرٜىٰظْ عُظَّ، وَتُواْ حُكُنْثِنْ عُظَّ؞ هَرْوَيَوْ أَنَ كِرَنْسَ حَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya ɓata ransa saboda da Ubangiji ya hukunta Uzza da fushi, sai ya sa wa wannan wuri suna Feresa-uzza, wato hukuncin Uzza.