1 Chronicles 13:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ji tsoron Allah a wannan rana ya kuma yi tambaya, “Yaya zan taɓa kawo akwatin alkawarin Allah gare ni?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ دَاوُدَ يَجِڟُواْرُوانْ اللَّهْ ؞ سَيْ يَثٜىٰ «تَا يَيَ ذَنْعِيَ كَٰوُاْ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ اللَّهْ أَوُرِينَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Dawuda ya ji tsoron Allah, ya ce, “Ƙaƙa zan kawo akwatin alkawarin Allah a gidana?”