1 Chronicles 13:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ɗauki akwatin alkawarin Allah daga gidan Abinadab a kan sabon keken shanu, Uzza da Ahiyo ne suke lura da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ طَوْكِ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ اللَّهْ عَكَنْ سَابُوانْ كٜىٰكٜىٰنْ شَانُو دَغَ غِدَنْ أَبِينَدَبْ؞ عُظَّ دَ أَهِيُواْ نٜىٰ سُكَ جَغُواْرَنْثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ɗauko akwatin alkawarin Allah a sabon keken shanu daga gidan Abinadab. Uzza da Ahiyo suka kora keken shanun.