1 Chronicles 13:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka kai masussukar Kidon, Uzza ya miƙa hannunsa don yă gyara akwatin alkawarin, gama shanun sun yi tuntuɓe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَذُواْ وُرِنْ بُغُنْ حَڟِ نَ كِدُوانْ، شَانُنْ دَسُكٜىٰ جَنْ كٜىٰكٜىٰنْ سُكَيِ تُنْتُٻٜىٰ، سَيْ عُظَّ يَمِيڧَ حَنُّنْسَ يَرِڧٜىٰ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka kai masussukar Kidon, sai Uzza ya miƙa hannunsa don ya riƙe akwatin alkawarin saboda gargada.