1 Chronicles 15:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kenaniya, shugaban Lawiyawa, shi ne mai bi da waƙoƙi. Wannan hakkinsa ne, gama shi gwani ne a wannan fanni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كٜىٰنَنِيَ، شُوغَبَنْ لَوِيَاوَا ذَيْ جَغُواْرَنْثٜىٰسُ ثِكِنْ رٜىٰرَ وَاڧُواْڧِ دَ كِطٜىٰ كِطٜىٰ، غَمَا شِے ڠُونِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kenaniya shugaban Lawiyawa shi ne yake bi da waƙoƙi domin shi gwani ne.