1 Chronicles 15:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ دَنْ‌غِنْ كُواْهَتْ، مُتَنٜىٰ طَرِے دَ عَشِرِنْ؞ عُرِيٜىٰلْ شِينٜىٰ شُوغَبَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda aka tattaro ke nan, daga iyalin Kohat su ɗari da shirin ne. Uriyel shi ne shugabansu.