1 Chronicles 16:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka yi ta yawo daga al’umma zuwa al’umma, daga wannan mulki zuwa wancan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ تَيَٰوُاْ دَغَ ڧَسَا ذُوَا ڧَسَا، دَغَ وَنَّنْ مُلْكِ ذُوَا وَنْثَنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta yawo daga ƙasa zuwa ƙasa, Daga wannan mulki zuwa wancan.