1 Chronicles 16:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ba da dunƙulen burodi da wainar dabino da kuma kauɗar zabibi ga kowane mutumin Isra’ila namiji da ta mace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَرَرَّبَ وَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، مَظَا دَ مَاتَا كُواْوَ دُنْڧُلٜىٰنْ غُرَاسَ دَ ڟُواْكَرْ نَامَ دَ دُنْڧُلٜىٰنْ بُوسَشّٜىٰنْ إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma rarraba wa Isra'ilawa mata da maza, gurasa, da gunduwar nama, da kauɗar zabibi.