1 Chronicles 16:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi rawar jiki a gabansa, ya ku duniya duka! Duniya ta kahu sosai; ba za tă jijjigu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ ضَوَرْ جِكِے أَغَبَنْسَ، يَا كُو دُونِيَا دُكَ! دُونِيَا تَكَڢُ دَرَمْ بَكُوَ ذَاتَ جِجِّغُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi rawar jiki a gabansa, ku dukan duniya! Hakika duniya ta kahu sosai, ba za ta jijjigu ba.