1 Chronicles 16:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don su miฦa hadayun ฦonawa ga Ubangiji a kan bagaden hadaya ta ฦonawa kullum, da safe da kuma yamma, bisa ga kome da yake a rubutacce a cikin Dokar Ubangiji, da ya ba wa Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููุซูููฐ ุณูุงฺขููู ุฏู ููู
ูู ุณููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ฺููงููุงูููุงููุง ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุงุ ุจูุณูุบู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุซููููู ูููุงูููุฑูููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ููุจูุงู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุชูุจูุงูููู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace safiya da maraice suna miฦa hadayu na ฦonawa ga Ubangiji a bisa bagaden ฦona hadaya, kamar yadda aka rubuta a dokokin Ubangiji, waษanda ya ba Isra'ilawa.