1 Chronicles 16:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tare da su akwai Heman da Yedutun da sauran waɗannan zaɓaɓɓun da aka rubuta sunansu don yin godiya ga Ubangiji, “gama ƙaunarsa madawwamiya ce har abada.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَرٜىٰدَ مَاسُ حِدِمَ أَݣَويْ هٜىٰمَنْ دَ يٜىٰدُتُنْ دَ كُمَ سَوْرَنْ وَطَنْدَ عَكَ ذَاٻَا نَمُسَمَّنْ دُواْمِنْ يِنْ وَاڧُواْڧِنْ يَبُواْ غَ يَهْوٜىٰهْ سَبُواْدَ ڧَوْنَرْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَهَرْ أَبَدَا ثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tare da su kuma akwai Heman, da Yedutun, da sauran waɗanda aka zaɓa musamman domin su yi godiya ga Ubangiji saboda madawwamiyar ƙaunarsa.