1 Chronicles 17:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kuma suka yi tun lokacin da na sa shugabanni a bisa mutanen Isra’ila. Zan rinjaye dukan abokan gābanka. “ ‘Na furta maka cewa Ubangiji zai gina maka gida,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ، تُنْدَغَ لُواْكَثِنْدَ نَنَطَ مَاسُ شَرِيعَ سُنَ عَيْكِ كَمَرْ سَرَاكُنَ؞ ذَنْكُمَ بَاكَ هُوتُ دَغَ حَنُّنْ أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ؞ « ‹بَنْدَ حَكَمَا نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْكَڢَ ذُرِيَرْكَ تَذَمَ غِدَنْ مُلْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
tun lokacin da na sa hakimai su shugabanci jama'ata Isra'ila. Zan rinjayi dukan maƙiyanka. Banda wannan kuma na yi alkawari zan ci dukan maƙiyanka, in mallakar da su ga zuriyarka.