1 Chronicles 17:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da kwanakinka suka ƙare ka kuma tafi don ka kasance da kakanninka, zan tā da ɗaya cikin ’ya’yanka maza, daga zuriyarka yă gāje ka, zan kuma kafa mulkinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ ݣُونَكِنْكَ سُنْ ڧَارٜىٰ، كَمُتُ كَكُواْمَ غَ كَاكَنِّنْكَ، ذَنْطَغَ وَنِ دَغَ ذُرِيَرْكَ دَغَ ثِكِنْ یَیَ مَظَا نَاكَ يَغَاجٜىٰكَ، ذَنْكُمَ كَڢَ مُلْكِنْسَ يَيِ ڧَرْڢِے سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da lokacinka ya yi da za ka mutu, zan ta da ɗaya daga cikin zuriyarka, ɗaya daga cikin 'ya'yanka maza, zan kafa mulkinsa.