1 Chronicles 17:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji. Gama saboda bawanka da kuma bisa ga nufinka, ka yi wannan babban abu, ka kuma sanar da dukan manyan alkawura.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ؞ سَبُواْدَ نِے بَاوَنْكَنٜىٰ دَ كُمَ بِسَغَ نُڢِنْ رَنْكَ، كَعَيْكَتَ عَيْكِنْ بَنْ مَامَاكِنَّنْ، كَكُمَ بَيَّنَ مَنْيَنْ أَبُبُوَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, saboda bawanka ne, da kuma bisa ga yardar ranka, ka aikata wannan babban al'amari, domin ka bayyana waɗannan manyan abubuwa.