1 Chronicles 17:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Natan ya amsa wa Dawuda ya ce, “Duk abin da kake tunani a zuciya, ka yi, gama Allah yana tare da kai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَتَنْ يَأَمْسَ وَ دَاوُدَ يَثٜىٰ «كَيِ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ أَ ذُوثِيَارْكَ، غَمَا اللَّهْ يَنَ تَرٜىٰدَكَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Natan ya amsa masa ya ce, “Ka yi duk abin da zuciyarka ta ɗauka, gama Allah yana tare da kai.”