1 Chronicles 17:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne kuma yake kamar mutanenka Israโ€™ila, alโ€™umma guda a duniya wadda Allahnta ya fita don yฤƒ fanshi mutane wa kansa, ya kuma yi suna wa kansa, ya kuma aikata manyan abubuwa masu banmamaki masu banrazana ta wurin korin alโ€™ummai daga gaban mutanenka, waษ—anda ka fansa daga Masar?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุจูŽุงุจููˆูŽุชูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ูƒูŽุฌูœู‰ูฐ ูƒูŽฺขูŽู†ู’ุดูœู‰ูฐุณู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽุงูƒูŽุž ูƒูŽุณูŽุงู…ููˆุงู’ ูˆูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ุณููˆู†ูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽูŠู ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽฺขูŽู†ู’ุดู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž ูƒูŽุดูŽุง ุบูŽุจูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽ ูƒูŽูƒููˆุงู’ุฑู ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wace al'umma ce take a duniyar nan kamar jama'arka, Isra'ila, wadda kai, Allah, ka je ka fanshe ta, ta zama jama'arka, domin ka yi suna ta wurin manyan abubuwa masu banmamaki, kamar yadda ka kori al'ummai a gaban jama'arka, wadda ka fansa daga Masar?