1 Chronicles 17:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yanzu kuwa, Ubangiji, bari alkawarin da ka yi game da bawanka da gidansa yă kahu har abada. Yi kamar yadda ka yi alkawari,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَنْذُ، يَا يَهْوٜىٰهْ ، بَرِ كَتَبَّتَرْ دَ أَلْڧَوَرِنْدَ كَيِ وَبَاوَنْكَ دَ غِدَنْسَ، كَكُمَ تَبَّتَرْ دَشِ حَرْ أَبَدَا؞ بَرِ كَعَيْكَتَ أَبِنْدَ كَڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Yanzu dai, ya Ubangiji, bari maganar da ka yi wa bawanka da gidansa ta tabbata har abada, ka kuma aikata yadda ka faɗa.