1 Chronicles 17:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saboda zai kahu kuma sunanka zai zama mai girma har abada. Sa’an nan mutane za su ce, ‘ Ubangiji Maɗaukaki, Allah a bisa Isra’ila, Allahn Isra’ila ne!’ Kuma gidan bawanka Dawuda zai kahu a gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَاعَ طَوْكَكَ سُونَنْكَ حَرْ أَبَدَا، حَرْ سَيْ كُواْوَ يَثٜىٰ، ‹ يَهْوٜىٰهْ مَيْ إِيكُواْ دُكَ شِينٜىٰ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞› غَاشِ كُمَ كَسَا غِدَنْ بَاوَنْكَ دَاوُدَ يَكَڢُ أَغَبَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari sunanka ya kahu, ya ɗaukaka har abada, a riƙa cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna, shi ne Allah na Isra'ilawa.’ Gidan bawanka Dawuda kuma ya kahu a gabanka.