1 Chronicles 17:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kai, Allahna, ka bayyana ga bawanka cewa za ka gina gida dominsa. Ta haka bawanka ya sami ƙarfin gwiwa ya yi addu’a gare ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِيَسَا إِنَدَ ڧَرْڢِنْ حَلِ نَيِنْ وَنَّنْ أَدُّعَ حَكَ دُواْمِنْ كَارِغَا كَاثٜىٰ ذَاكَسَا ظُرِيَاتَ تَذَمَ غِدَنْ مُلْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama kai, ya Allahna, ka riga ka bayyana wa bawanka, cewa za ka sa zuriyata su zama sarakuna, don haka ne, ni bawanka na sami ƙarfin halin yin wannan addu'a gare ka.