1 Chronicles 17:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A daren nan maganar Allah ta zo wa Natan cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَدَرٜىٰنَّنْ يَهْوٜىٰهْ يَا يِمَغَنَ دَ نَتَنْ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a wannan dare Ubangiji ya yi magana da Natan, ya ce,