1 Chronicles 18:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya yi mulki a bisa dukan Isra’ila, yana yin abin da yake daidai da kuma gaskiya saboda dukan mutanensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَيِ مُلْكِ عَكَنْ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، يَكُمَيِ شَرِيعَ مَيْ غَسْكِيَ دَ أَدَلْثِے غَ دُكَنْ جَمَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haka Dawuda ya yi mulki bisa dukan Isra'ila. Ya yi wa dukan jama'arsa adalci da gaskiya.