1 Chronicles 18:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya kwashe garkuwoyin zinariyan da shugabannin sojojin Hadadezer suke riƙe, ya kawo su Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَݣُوشِ غَرْكُوُاْيِ نَظِينَارِيَ نَمَنْيَنْ سُواْجُواْجِنْ هَدَدٜىٰظٜىٰرْ يَكَٰوُاْ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuma ya ƙwato garkuwoyi na zinariya waɗanda barorin Hadadezer suke ɗauke da su, ya kawo su Urushalima.