1 Chronicles 18:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Towu sarkin Hamat ya ji cewa Dawuda ya ci mayaƙan Hadadezer sarkin Zoba gaba ɗaya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سَرْكِے تُواْيِ نَ هَمَتْ يَجِ ثٜىٰوَ دَاوُدَ يَيِ نَصَرَا عَكَنْ سُواْجُواْجِنْ سَرْكِے هَدَدٜىٰظٜىٰرْ نَ ذُوابَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Toyi, Sarkin Hamat, ya ji an ce Dawuda ya riga ya ci nasara a kan sojojin Hadadezer, Sarkin Zoba,