1 Chronicles 19:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yowab ya ga cewa akwai dāgā a gabansa da bayansa; sai ya zaɓi waɗansu mayaƙa mafi kyau a Isra’ila ya sa su a kan Arameyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يُواْوَبْ يَغَانٜىٰ ثٜىٰوَ يَاڧِنْ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ تَغَبَ دَ تَبَايَ، سَيْ يَذَاٻِ سُواْجُواْجِ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، يَسَاسُ سُڢُسْكَنْثِ سُرِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yowab ya ga an kafa masa yaƙi gaba da baya, sai ya zaɓi waɗansu jarumawa na gaske a Isra'ila, ya sa su su kara da Suriyawa.