1 Chronicles 19:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi ฦarfin hali bari mu yi yaฦi da jaruntaka saboda mutanenmu da biranen Allahnmu. Ubangiji zai yi abin da ya ga ya yi masa kyau.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ฺงูุฑฺูขููู ุญูููุ ู
ููู ฺขูุทู ุจูุง ฺููุงูุฑููุงู ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุชูููููฐููู
ู ุฏู ุจูุฑูููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุ ุจูุฑู ููููููููฐูู ูููู ุงููุจูููุฏู ููููู
ูุณู ุฏูููุฏูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mu yi ฦarfin hali, mu yi jaruntaka saboda jama'armu da biranen Allahnmu. Bari Ubangiji ya yi abin da ya ga ya yi masa kyau.โ