1 Chronicles 19:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yowab da ƙungiyoyin mayaƙan da suke tare da shi suka matso don su yi yaƙi da Arameyawa, Arameyawan kuwa suka gudu a gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْوَبْ دَ سُواْجُواْجِنْسَ سُكَيِ غَبَ دُواْمِنْ سُڢَارَ يَاڧِ، عَمَّا سُورِيَاوَنْ سُكَ غُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowab da jama'ar da suke tare da shi suka matso don su yi yaƙi da Suriyawa, sai Suriyawa suka gudu daga gabansu.