1 Chronicles 19:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ammonawa suka ga Arameyawa suna gudu, sai su ma suka guda a gaban ษanโuwansa Abishai suka shiga cikin birni. Sai Yowab ya koma Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ุงููู
ูููุงูููุงููุง ุณูููุบู ุณููุฑูููุงูููู ุณููู ุบูุฏูุ ุณููู ุณูู ู
ูุง ุณููู ุบูุฏู ุฏูุบู ุงููุจูุดููู ุทูููุนููููู ูููุงูููุจูุ ุณููู ุดูุบู ุซููููู ุจูุฑูููููุ ุณููู ูููุงูููุจู ูููููุงูู
ู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ammonawa suka ga Suriyawa sun gudu, su ma suka gudu daga gaban Abishai, ษan'uwan Yowab, suka shiga birni. Sa'an nan Yowab ya komo Urushalima.